Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 22/05/2025 Haruna Ibrahim Kakangi da Abdullahi Bello Diginza da Aisha Aliyu Jaafar Masu bibiyar shafin ...
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Ibrahim Yusuf Mohammed da Abdullahi Bello Diginza Rahotanni daga Ukraine sun ce hukumar yaƙi da cin ...
Jihohin Gombe da Bauchi a Najeriya sun buƙaci gwamnatin kasar ta fara haƙar mai a yankin Kolmani. Kotu a Jamhuriyar Dimukuraɗiyyar Congo ta yankewa sojojinta 13 hukuncin kisa sakamakon samunsu da nuna ...
Wani hari da aka danganta da mayakan tarzoma masu alaka da kungiyar IS, ya halaka sojojin Najeriya akalla su 11 a sansaninsu da ke a jihar Yobe. Harin wanda majiyoyi daga soji suka tabbatar wa ...
An samu wata fashewa a ɗaya daga cikin manyan layin bututu man Najeriya, da ke garin Bodo na ƙaramar hukumar Gokana da ke jihar Rivers. Burkina Faso ta bi sahun Nijar wajen ficewa daga ƙungiyar masu ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results