Shirin na wannan yammaci ya fara ziyartar Zirin Gaza ne don jiyo muku halin da ake ciki a daidai lokacin da wata tankiya ta barke tsakanin Isra'ila da Majalisar Dinkin Duniya kan kalaman Sakatare ...
Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya yi bitan wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali cikin mako mai karewa, ciki har da yadda Majalisar Dinkin Duniya ta ...
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotannida suka hadar a na takaddama kan jagorancin majalisar dokokin Najeriya. Wannan na zuwa ne, kwanaki kalilan gabanin rantsar da sabuwar ...